your location front page rtstv

Hausa Radio Live Stations v3.5 APK for Android download

turnip live stream

Assalamu alaikum wa rahmatullah,Hausa Radio Live Stations manhajja ce domin sauraron tashoshin rediyo Hausa. Radio Hausa

Assalamu alaikum wa rahmatullah,
Hausa Radio Live Stations manhajja ce domin sauraron tashoshin rediyo Hausa. Radio Hausa Live stations manhajja ce domin kama tashoshin gidajen rediyo na Hausa kai tsaye daga wayoyinku.
Idan kunji dadin wannan manhajja ta Radio Hausa sai ku aikata zuwa ga sauran ‘yanuwa. Kada ku manta ku biyomu a shafinmu na Facebook mai suna Hausa Radio Live Stations. Zaku iya shiga cikin shafin namu kai tsaye ta hanyar latsa alamar fesbuk dake cikin wannan manhajja ta Hausa Radio Live Stations.
Acikin wannan Radio Hausa zaku samu tasoshin Hausa Radio kamar haka:
1. Bibisi Hausa ( shirin safe, shirin hantsi, shirin rana, shirin yamma shirin ra’ayi riga kowa da irin tasa). Yana aiki ba tare da wata matsala ba. Ayi sauraro lafiya.
2. Gidajen Rediyo na cikin gida irinsu: ZongoLink Radio, Freedom Radio 99.5 Kano dake arewacin Najeriya, Dala FM kano KANON DABO CIGARI, Hausa Radio Net, NigeriaINFO 95.1 FM Abuja tarayyar Najeriya da kuma Radio rahma. Rahama Radio.
3. Gidan rediyon Deutsche welle (DW Radio). Shima DW Hausa zaku iya sauraron shirin safe, shirin rana da kuma shirin yamma.
4. A cikin manhajjar dai akwai tasoshin gidajen rediyo da zaku iya saurara kai tsaye idan suna cikin yin shirye-shiryensu. Zaku iya kamagidan rediyon BBC Hausa dake birnin Landan da misalin karfe 05:29, 06:30, 13:59, 19:29 agogon GMT da Ghana. Muryar Amuruka wato VOA, rediyo RFi da kuma DW Direct. Akwai bukatar adan dakata dakikoki kadan domin tasha ta gama lodi sannan ta fara aiki.
5. Dukkan labaran Radio RFi. Zaku iya saukar da labaran RFi a wayoyinku domin sauraro a wani lokaci ba tare da kunna datarku ba.
6. Muryar Amurka VOA shirin Safe, shirin hantsi, shirin rana da kuma shirin dare.
7. Radio NigeriaINFO 95.1 FM Abuja
8. Hausa Radio Net
9. ZongoLink Radio
10. Live stations ( Bibisi, VOA, RFi, DW direct)
11. VOA (shirin safe, hantsi, rana da dare)
12. Rediyo Faransa (RFi) shirin safe da yamma
13. Zaku iya saukar da labaran RFi da VOA a wayoyinku domin sauraro a lokacin da kuke bukata ba tare da internet connection ba.
Ku biyomu a shafinmu na fesbuk Hausa Radio Live Stations domin fadin naku ra’ayoyin da shawarwari game da wannan manhajja.
Domin samun karin manhajjoji sai ku danna alamar more apps dake cikin wannan manhajja.
Domin bada wata shawara ko tsokaci saiku aiko mana sako na kai tsaye tayin mafni da email din developer. Zamu karanta mu aiko muku da amsa in shaa Allahu. Zamuso muji daga gareku.
Daga karshe idan akwai wasu manhajjoji dakuke da bukatar gani cikin wannan gida saiku aiko mana da sako tayin amfani da email dinmu ku kuma ta shafinmu na fesbuk wato Hausa Radio Live Stations.

Download APK(5.6MB)

This article comes from the Internet and does not representten sports livePosition, please indicate the source for reprinting´╝Ühttps://www.oppads.com/955/hausa-radio-live-stations-v3-5-apk-for-android-download/

www.rtstv live